Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Labaran koronabairas (COVID-19) da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Portugal

Rua Conde Barão, 511

P-2649-513 ALCABIDECHE

PORTUGAL

+351 214-690-600

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:30 zuwa 11:30 na safe da kuma 1:30 zuwa 4:30 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna tura littattafai zuwa ga ikilisiyoyi fiye da 700 a Portugal, Azores, Madeira, Cape Verde, São Tomé & Príncipe. Muna ɗaukan sauti da kuma yin bidiyo a harshen Portuguese na Turai da kuma Yaren Kurame na Portugal.

Sauko da littafin zagawa.