Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Paraguay

San Roque González 234

Km. 17, Ruta 1

B° 25 de Mayo

2560 CAPIATA

PARAGUAY

+595 21-578-698

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna kula da ayyukan da Shaidun Jehobah fiye da 8,000 suke yi a Paraguay. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa Yaren Kurame na Paraguay.

Sauko da littafin zagawa.