Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Jamhuriyar Dimokradiyar Kwango

75, 13e Rue, Q. Industriel

LIMETE

KINSHASA

JAMHURIYAR DIMOKRADIYAR KWANGO

+243 81-555-1000

+243 99-818-9791

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:30 zuwa 10:30 na safe; da kuma 1:30 zuwa 3:30 na rana

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara mujallar Hasumiyar Tsaro cikin harsuna 7, da kuma wasu littattafai cikin wasu harsuna 27. Kowace shekara muna tura littattafai tan 1,670 zuwa ikilisiyoyi fiye da 3,000 a dukan Kwango Kinshasa.

Sauko da littafin zagawa.