Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Italiya

Congregazione Cristiana Dei Testimoni di Geova

Via della Bufalotta 1281

I-00138 ROME RM

ITALIYA

+39 06-872941

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 10:30 na safe da kuma 1:00 zuwa 3:30 na rana

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Italiya da kuma yaren kurame na Italiya. Muna ɗaukan sautin littattafai da kuma yin bidiyo. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi da kuma rukunoni fiye da 3,000 a cikin Italiya da kuma wasu kasashe.

Sauko da littafin zagawa.