Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Hong Kong

Watch Tower Bible and Tract Society

19/F, 1 Hung To Road,

KWUN TONG,

KOWLOON, HONG KONG

+852 2337-1686

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki minti 45

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Chinese (Traditional), Chinese (Simplified), Chinese (Simplified) Pinyin, and Uighur (Arabic). Muna ɗaukan sautin littattafan Chinese (Cantonese) sai kuma yin bidiyo a Yaren Kurame na Chinese.

Sauko da littafin zagawa.