Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Girka

Watch Tower Bible and Tract Society

Kifisias 77

GR 151 24 MAROUSI

GIRKA

+30 210-619-7630

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Greek, Greek Romany da kuma yaren kurame na Greek. Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a Girka da kuma Cyprus.

Sauko da littafin zagawa