Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.
Faransa
2 rue Saint-Hildevert
27400 LOUVIERS
FARANSA
+33 2-32-25-55-55
Zagawa
Litinin Zuwa Jumma’a
9:30 zuwa 2:00 na rana
Zai ɗauki awa 3
Ayyukan da Muke Yi
Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna uku. Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a Faransa da kuma ƙasashen waje da suke ƙarƙashin ƙasar Faransa (French Guiana, Guadeloupe, Martinique, Mayotte, Réunion, zuwa Saint Pierre and Miquelon).