Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Coronavirus (COVID-19) Labarai da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Bolivia

5350 Estrella Street, corner of Sol Street

(Alemania Avenue between 5th and 6th Rings)

Santa Cruz

BOLIVIA

+591 3-342-3442

Zagawa

Litinin zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki minti 45

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa harsunan Quechua (Bolivia), Aymara, Guarani (Bolivia), da kuma Yaren Kurame na Bolivia.

Sauko da littafin zagawa.