Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Barbados

Watch Tower Bible and Tract Society

Crusher Site Road

Prospect

BB 24012 ST. JAMES

BARBADOS

+1 246-438-0655

+1 246-424-9172 (Fax)

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

8:00 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Lokaci awa 1

Ayyukan da Muke Yi

Muna kula da ayyukan Shaidun Jehobah a manyan tsibirai guda takwas da kuma wasu ƙananan tsibirai masu yawa. Muna kuma fassara littattafai masu bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harshen Creole.

Sauko da littafin zagawa.