Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Armeniya

38 Keri Street

0028 YEREVAN

ARMENIA

+374 10 708 200

Zagaya

Litinin zuwa Jumma’a

9:30 na safe zuwa 11:00 na safe da 2:00 na rana zuwa 4:00 na yamma

Zai dauki awa daya

Ka kira tun da wuri don a ba ka rana da lokaci da za ka yi zagaya.

Ayyukan da Muke Yi

Muna fassara littattafai da suke bayani a kan Littafi Mai Tsarki zuwa yaren Armeniya da yaren kurame na Armeniya da kuma yaren Karabakh. Muna kula da ayyukan ikilisiyoyi 11,178 na Shaidun Jehobah a Armenia. Za a nuna muku kayayyakin tarihinmu idan kun zo zagaya.

Ka saukar da takardar zagaya