Koma ka ga abin da ke ciki

Ofishi da Bayanai Game da Zagaya

Muna gayyatarka ka zo zagaya a ofisoshinmu da kuma wuraren da muke buga littattafai. Ka bincika ka ga wurare da lokacin zagaya.

 

Labaran koronabairas (COVID-19) da dumi-duminsu: A kasashe da yawa, mun daina kai mutane yawon bude ido a ofishinmu. Don samun karin bayyani, don Allah ka tuntubi ofishinmu da kake so ka ziyarta.

Afirka ta Kudu

1 Robert Broom Drive East

Rangeview

KRUGERSDORP

1739

AFIRKA TA KUDU

+27 11-761-1000

Zagawa

Litinin Zuwa Jumma’a

7:45 zuwa 11:00 na safe da kuma 1:00 zuwa 4:00 na yamma

Zai ɗauki awa 2

Ayyukan da Muke Yi

Muna buga littattafai, mujallu, ƙasidu, da kuma warƙoƙi a harsuna 121 kuma muna tura wa ikilisiyoyi fiye da 12,000 a ƙasashe 11. Muna fassara littattafai da suke bayani akan Littafi Mai Tsarki zuwa harsuna 20. Kuma muna taimakawa gina Majami’un Mulki a ƙasashe 42.

Sauko da littafin zagawa.