Za ka so ka ƙara sanin Littafi Mai Tsarki? To, ka yi amfani da zarafin nan na nazarin Littafi Mai Tsarki da muke yi da mutane kyauta. In kana so a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da kai ka cika fom ɗin da ke ƙasa.