Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Aika Sako don A Ziyarce Ka

Za ka so ka kara sanin abin da ke Littafi Mai Tsarki ko ka kara sanin Shaidun Jehobah? To, ka aika sako don wani Mashaidin Jehobah ya ziyarce ka. Za ka iya yin hakan ta wurin cika fom da ke kasa. Wani Mashaidin Jehobah zai kira ka ko ya kawo maka ziyara.

Za mu yi amfani da bayanan da ka tura don wani Mashaidin Jehobah ya ziyarce ka ne kawai. Muna hakan bisa ga Ka’idodin Amfani da Bayanai, wato Global Policy on Use of Personal Data.

Labaran koronabairas (COVID-19) da dumi-duminsu: A wurare da yawa, ba za mu rika zuwa gidajen mutane wa'azi ba kuma ba za mu rika yin taro ga jama'a ba. Don Allah ka saka lambar wayarka bayan ka cika wannan fom din, wani Mashaidi zai tuntube ka.