Koma ka ga abin da ke ciki

Yin Amfani da JW.ORG don Yaɗa Saƙon Littafi Mai Tsarki

Yin Amfani da JW.ORG don Yaɗa Saƙon Littafi Mai Tsarki

A ranar 28 ga Agusta, 2012, Shaidun Jehobah sun canja fasalin dandalinsu na jw.org. Ka kalli yadda Shaidun da waɗanda ba Shaidu ba suka amfana.