Koma ka ga abin da ke ciki

Ba Ma Son Taron Ya Kare

Ba Ma Son Taron Ya Kare

Ka kalli wannan bidiyo game da wani babban taro na musamman da aka yi a birnin Yangon da ke kasar Myanmar. An yi shekaru da yawa ba a zuwa wannan kasar. Wannan taron da aka yi a wurin, ya nuna yadda muke kaunar ’yan’uwanmu da kuma yadda muke da haɗin kai.