Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

Taimaka wa Al’umma

TAIMAKA WA AL’UMMA

Sakon da Ya Karfafa Mutane a Gasar Tour de France

Shaidun Jehobah suna ma mutane wa’azi da amalanke a wuraren da ake gudanar da gasar Tour de France.

TAIMAKA WA AL’UMMA

Sakon da Ya Karfafa Mutane a Gasar Tour de France

Shaidun Jehobah suna ma mutane wa’azi da amalanke a wuraren da ake gudanar da gasar Tour de France.

Taimaka wa ‘Yan Gudun Hijira a Tsakiyar Turai

’Yan gudun hijira suna bukatar taimako sosai. Shaidun Jehobah sun ba da kansa don su karfafa da kuma taimaka wa ‘yan gudun hijira su kasance da bege.

Shaidun Jehobah Sun Taimaka Wajen Tsabtace Birnin Rostov-on-Don

Gwamnatin birnin Rostov-on-Don da ke Rasha ta tura wa Shaidun Jehobah wasikar godiya don aikin da suka yi na tsabtace birnin.

Dubbai Sun Koyi Karatu da Rubutu

Ka karanta labaran mutane daga wurare dabam-dabam a duniya da suka amfana daga ajin koyon karatu da Shaidun Jehobah suka shirya.

Shaidun Jehobah Suna Taimaka wa Fursunoni Su San Allah

Ta yaya Shaidun Jehobah suke taimaka wa wadanda suke kurkuku da ke neman taimako game da sanin Allah?