Rayuwa a Bethel

RAYUWA A BETHEL

Dubbai Suna Ziyarar Ofishin Shaidun Jehobah da ke Amirka ta Tsakiya

Wasu sun yi sadaukarwa sosai don su ziyarci ofishin Shaidun Jehobah. Mutane da yawa sun yi tafiya na kwanaki a bas da suka yi haya. Mene ne matasa da yara suka ce game da ziyarar Bethel?

Wurin Nuna Littafi Mai Tsarki da Ke Daukaka Sunan Jehobah

An bude wurin nuna Littafi Mai Tsarki dabam-dabam a hedkwatarmu a shekara ta 2013, kuma mutane sun ba da wasu Littafi Mai Tsarki masu tamani da ba a cika samun su.

Bidiyo: Alama Mai Agogo

Ka koya game da alamar Watchtower, sananniyar alama a Brooklyn, Birnin New York.

Alamar Watchtower—Sananniyar Alama Ce a Brooklyn

Sama da shekara 40, wannan alama mai agogo da ma’aunin yanayi da ke kan ginin hedkwatar Shaidun Jehobah, sananniya ce ga mazauna Birnin New York.

An Rage Ofisoshin Rassa na Shaidun Jehobah

Ka koyi dalilai biyu da suka sa mun rage ofisoshin rassa sama da 20