Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Wakokin JW

Ayyukanka Na da Ban Al’ajabi

Ayyukanka Na da Ban Al’ajabi
DUBA
Kalma
Hoto

Ka saukar:

 1. 1. Ayyukan Mulkinka, a yau da kuma a dā,

  Ne ya sa in san duk gaskiyar da ke Kalmarka.

  Bawanka mai hikima na mana ƙarin haske

  Na aika mana ’yan’uwan da ke ƙarfafa mu.

  Na san taron yanki zai yi daɗi fa sosai.

  Bayan taron, nakan cewa, “Wannan ya fi daɗi!”

  Duk sa’ad da na je taro kuna kula da ni

  Ina koyan hanyoyin yin wa’azi da ƙwazo.

  (AMSHI)

  Muna son aikinka

  Da abin da Mulkin ya yi.

  Muna son Mulkinka.

  Muna ƙaunarka Jehobah domin ayyukanka.

  Muna jiran albarkun da Mulkinka zai kawo.

 2. 2. Kai ka ba mu gatan yin wa’azin Mulkinka,

  Ta wa’azi muke nuna ƙauna ga mutane.

  Duk kwan-ci-yar rai da fa-hi-min da mu-ke sa-mu,

  Na koya mana gaskiya; da hanyar rayuwa.

  Waƙoƙin da ke sa ni farin ciki kullum

  Ya nuna cewa dukanmu muna ƙaunar juna.

  Haɗin kanmu, ko da al’adunmu sun bambanta,

  Ya nuna cewa dukanmu muna ƙaunar juna.

  (AMSHI)

  Muna son aikinka

  Da abin da Mulkin ya yi.

  Muna son Mulkinka.

  Muna ƙaunarka Jehobah domin ayyukanka.

  Muna jiran albarkun da Mulkinka zai kawo.