Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

'Ku Rera Waka da Murna' ga Jehobah—Kalmomi Kadai

 WAƘA TA 9

Jehobah Ne Sarkinmu!

Ka Zabi Sauti
Jehobah Ne Sarkinmu!
DUBA
Kalma

(Zabura 97:1)

 1. 1. Ku zo duk mu yabi Jehobah,

  Don sammai sun nuna yawan ikonsa.

  Mu rera waƙoƙin yabo ga Allahnmu;

  Mu bayyana duk ayyukansa.

  (AMSHI)

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

 2. 2. Ku yi shelar ikon Jehobah;

  Don mun san shi mai ceton duniya ne.

  Jehobah Sarki ne; ya cancanci yabo.

  Za mu rusuna a gabansa.

  (AMSHI)

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

 3. 3. Mulkinsa ya soma a sama.

  Ya bai wa Yesu kujerar Mulkinsa.

  Bari duk maƙiyan

  Allah su ji kunya,

  Domin shi ya cancanci yabo.

  (AMSHI)

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

  Bari dukan sammai, da dukan duniya,

  Su yabi Jehobah Sarkinmu!

(Ka kuma duba 1 Laba. 16:9; Zab. 68:20; 97:6, 7.)