Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

 WAƘA TA 77

Haske a Duniya Mai Duhu

Ka Zabi Sauti
Haske a Duniya Mai Duhu
DUBA
Kalma

(2 Korintiyawa 4:6)

 1. 1. A cikin wannan duniyar,

  Haske ya haskaka.

  Kamar da wayewar gari

  Haske ya kasance.

  (AMSHI)

  Haske cikin duhu,

  Shi ne bisharar Mulki.

  Da muke yi a yau—

  Kamar hasken rana,

  Za ta kawo albarka—

  A ko’ina.

 2. 2. Mu ta da masu yin barci

  Don babu lokaci.

  Muna so mu koyar da su.

  Don su sami ceto.

  (AMSHI)

  Haske cikin duhu,

  Shi ne bisharar Mulki.

  Da muke yi a yau—

  Kamar hasken rana,

  Za ta kawo albarka—

  A ko’ina.

(Ka kuma duba Yoh. 3:19; 8:12; Rom. 13:11, 12; 1 Bit. 2:9.)