DUBA

(Ezekiyel 3:17-19)

 1. 1. Allahnmu yana son

  kowa ya ji bishara

  Don su san cewa ranar

  fushinsa ta kusa.

  (AMSHI)

  Don su tsira, har da mu ma;

  Don duk mu sami ceto.

  Za su tsira don biyayya,

  Don haka za mu yi shelar;

  Mulkinsa.

 2. 2. Muna da saƙon da

  muke gaya wa kowa.

  Domin muna so su zo

  su bauta wa Allah.

  (AMSHI)

  Don su tsira, har da mu ma;

  Don duk mu sami ceto.

  Za su tsira don biyayya,

  Don haka za mu yi shelar;

  Mulkinsa.

  3. Yana da muhimmanci,

  Su ji domin su sami rai.

  Mu koyar da gaskiya

  Don su rayu har abada.

  (AMSHI)

  Don su tsira, har da mu ma;

  Don duk mu sami ceto.

  Za su tsira don biyayya,

  Don haka za mu yi shelar;

  Mulkinsa.

(Ka kuma duba 2 Laba. 36:15; Isha. 61:2; Ezek. 33:6; 2 Tas. 1:8.)