DUBA

(Matta 22:37)

 1. 1. Na ba ka zuciyata

  Don ta so dokokinka.

  Na ba Allah muryata

  Domin ta rera yabo.

 2. 2. Ya Jehobah Allahna,

  Na ba ka rayuwata

  Da kuma wadatana,

  Don in bi umurninka.

 3. 3. Allah ka taimaka min

  Domin in yi nufinka.

  Bari duk ayyukana

  Su faranta maka rai.

(Ka kuma duba Zab. 40:8; Yoh. 8:29; 2 Kor. 10:5.)