DUBA
Kalma

(Fitowa 34:6, 7)

 1. 1. Allah Jehobah, Mai iko duka,

  Muna girmama ka don,

  Kai mai yin adalci ne.

  Kana da iko, kana ƙaunar mu.

  Kana nan har abada.

 2. 2. Allah mun shaida yawan jinƙanka.

  Mu masu zunubi ne;

  Amma kana ƙaunar mu.

  Tanadodinka da taimakonka,

  Muna shaida su kullum.

 3. 3. Sama da ƙasa, suna yabon ka.

  Za mu yabi sunanka,

  Har iya rayuwarmu.

  Allah Jehobah, Mai iko duka.

  Ka karɓi duk yabonmu.

(Ka kuma duba K. Sha. 32:4; Mis. 16:12; Mat. 6:10; R. Yoh. 4:11.)