Mene Ne Ra’ayinka?

A littafin Ru’ya ta Yohanna, da akwai wani fitaccen wahayi game da wasu mahaya guda huɗu. Wasu suna jin tsoron wahayin. Wasu kuma suna so su san game da shi. Ka lura da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da annabcin:

“Mai-albarka ne duk wanda ya karanta, da duk waɗanda ke jin zantattukan annabcin.”Ru’ya ta Yohanna 1:3.

Wannan mujallar Hasumiyar Tsaro ta bayyana yadda zuwan mahayan zai kawo mana albarka.