Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO Nuwamba 2015 | Shin Yin Addu’a Bata Lokaci Ne?

Wani marubuci ya ce yin addu’a tana kamar “shan magani ne kawai.” Shin hakan gaskiya ce?

COVER SUBJECT

Me Ya Sa Mutane Suke Yin Addu’a?

Abin da mutane suke roka zai iya sa ka mamaki.

COVER SUBJECT

Akwai Mai Jin Addu’a Kuwa?

Idan muna so Allah ya amsa addu’armu, dole mu yi abubuwa biyu.

COVER SUBJECT

Me Ya Sa Allah Ya Ce Mu Rika Addu’a?

Ya ba mu damar da ba za mu iya samu ba ta wata hanya dabam.

COVER SUBJECT

Yadda Za Ka Amfana Daga Yin Addu’a

Wane amfani za ka samu idan kana addu’a a kai a kai?

Ka Sani?

Wadanne kalubale ne Hirudus ya fuskanta sa’ad da yake sake gina haikalin Urushalima? Me ya sa mutanen Malita suka ga kamar Bulus mai kisan-kai ne?

ANCIENT WISDOM FOR MODERN LIVING

Ka Rika Gafartawa

Shin gafarta wa mutane yana nufin cewa za mu yi banza da dukan laifuffuka da aka yi mana ne?

LIFE STORY

Na Sami Abin da Ya Fi Suna Daraja

Mina Hung Godenzi ta zama sarauniyar kyau sa’ad da take matashiya, amma ba ta yi farin ciki yadda take tsammani ba.

Kana Fushi da Allah Ne?

Ka taba yin wannan tambayar, ‘Me ya sa Allah ya kyale hakan ya faru da ni?’

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Wa zai iya kawo karshen talauci?