Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO Yuli 2015 | Karshen Duniya Ya Kusa Kuwa?

Mene ne kake tunani a kai sa’ad da ka ji furucin nan “Karshe ya kusa”? Abin da kake tunani a kai yana damunka kuwa?

COVER SUBJECT

Mene ne Ra’ayinka Game da “Karshen” Duniya?

Ka san cewa abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da “karshen” duniya albishiri ne?

COVER SUBJECT

Karshen Duniya Ya Kusa Kuwa?

Ka yi la’akari da alamu hudu da aka ambata a Littafi Mai Tsarki da ya nuna cewa karshe ya kusa.

COVER SUBJECT

Mutane da Yawa Za Su Tsira—Kai Ma Za Ka Iya Tsira

Ta yaya? Shin ta wajen tattara kayayyaki ko kuma yin wasu shirye-shirye don wannan ranar halaka?

LIFE STORY

Abin da Tsara Bakwai na Iyalinmu Suka Gāda

Kevin Williams ya ba da labarin yadda iyalinsa suke kwazo a bautar Jehobah.

THE BIBLE CHANGES LIVES

Na Koyi Cewa Jehobah Mai Jinkai Ne da Kuma Gafartawa

Yin zamba ya zama jikin Normand Pelletier. Amma ayar da ya karanta a cikin Littafi Mai Tsarki ta sa ya zub da hawaye.

Wane ne Magabcin Kristi?

Zai zo ne a nan gaba ko dai ya riga ya zo ne?

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Me ya sa Ranar Shari’a za ta dauki tsawon shekara dubu?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Shin Allah Zai Taimake Ni Idan Na Yi Addu’a?

Allah ya damu da matsalolinmu da gaske kuwa?