Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Hasumiyar Tsaro  |  Mayu 2015

 ABIN DA KE SHAFIN FARKO | JESUS SAVES—FROM WHAT?

Tunawa da Mutuwar Yesu—Yaushe Ne Za A Yi Shi Kuma a Ina?

Tunawa da Mutuwar Yesu—Yaushe Ne Za A Yi Shi Kuma a Ina?

A dare na ƙarshe kafin Yesu ya mutu, ya umurci almajiransa su riƙa tunawa da hadayar da yake dab da yi. Ya gaya musu: “Ku yi wannan abin tunawa da ni.”—Luka 22:19.

Wannan shekarar, za a Tuna da Mutuwar Yesu a ranar Jumma’a, 3 ga Afrilu, bayan faɗuwar rana. Shaidun Jehobah suna gayyatar kai da iyalinka zuwa wannan taron don ku saurari jawabi a kan dalilin da ya sa mutuwar Yesu take da muhimmanci da kuma yadda za ta iya amfanar ka.