Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Disamba 2015

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1 zuwa 28 ga Fabrairu, 2016.

Ka Tuna?

Ka ga ko za ka iya tuna da abubuwa da aka tattauna a Hasumiyar Tsaro ta Yuli zuwa Disamba 2015.

Jehobah, Allah Ne Mai Ma’amala da Mutane

Yadda Allah yake amfani da harsuna dabam-dabam yana koya mana wani darassi mai muhimmanci.

Fassarar Littafi Mai Tsarki Mai Saukin Fahimta

Kwamitin Fassara Littafi Mai Tsarki na New World Translation sun bi ka’idodi uku sa’ad da suke fassararsu.

Juyin 2013 na New World Translation

Wadanne ainihin canje-canje ne aka yi a wannan juyin?

Bari Furucinka Ya Kasance da Dadin Ji

Ta yaya misalin Yesu zai taimaka maka ka san lokacin da ya dace ka yi magana da abin da ya kamata ka fada da kuma yadda zai ka yi magana?

Jehobah Zai Kula da Kai

Wane ra’ayi ne ya kamata mu kasance da shi game da cututtuka, kuma wadanne matakai ne ya kamata mu dauka game da su?

LIFE STORY

Na Kyautata Dangantakata da Allah da Kuma Mahaifiyata

Sa’ad da Michiyo Kumagai ta daina bautar kakanni, sai ta daina zama lafiya da mahaifiyata. Ta yaya Michiyo ta kyautata dangantakarta da mahaifiyarta?

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2015

Jerin talifofi da aka wallafa a Hasumiyar Tsaro na nazari da kuma na wa’azi.