Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Oktoba 2015

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 30 ga Nuwamba zuwa 27 ga Disamba, 2015.

Ku Rika “Girmama Irin Wadannan Mutane”

Su wane ne suke taimaka wa kwamitocin Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah? Mene ne aikinsu?

Kana Shaida Ikon Allah a Rayuwarka Kuwa?

Mene ne ‘hannun’ Allah da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki yake nufi?

“Ka Kara Mana Bangaskiya”

Shin karfin hali kawai zai iya sa mutum ya kasance da bangaskiya?

LIFE STORY

Ya Tsai da Shawara Mai Kyau Sa’ad da Yake Matashi

Nikolai Dubovinsky da ya bauta wa Jehobah sa’ad da aka saka wa Shaidun Jehobah takunkumi a tarayyar Soviet ta dā ya yi aikin da ya wuce zama a kurkuku wahala.

Ka Bauta wa Jehobah Cikin Natsuwa

Abin da aka fada a Hasumiyar Tsaro kusan shekaru 60 da suka shige tana cika dalla-dalla.

Ka Rika Yin Bimbini a Kan Abubuwan da Suka Shafi Ibada

Shin za ka ci gaba da karfafa dangantakarka da Jehobah idan ka sami kanka a yanayin da babu Littafi Mai Tsarki?

LIFE STORY

Kusantar Allah Ta Taimaka Min

Sarah Maiga ta daina girma sa’ad da ta kai shekara tara, amma ta sami ci gaba wajen karfafa dangantakarta da Jehobah.

“Marar Wayo Yana Gaskata Kowace Magana”

Ta yaya za ka san cewa abin da aka tura maka labarin karya ne?