Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Agusta 2015

LIFE STORY

Bari Tsibirai da Yawa Su Yi Murna

Ka karanta labarin Geoffrey Jackson da ke Hukumar da ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah.

Ka Yi Bimbini a Kan Kaunar Jehobah Marar Iyaka

Ta yaya za ka tabbata cewa Jehobah yana tare da kai ko a mawuyacin lokaci?

Ka Ci-gaba da Jira!

Muna da dalilai masu kyau guda biyu na yin tsaro a wannan karshen zamani.

Ka Shirya Yanzu don Yin Rayuwa a Sabuwar Duniya

Yanayin mutanen Allah yana nan kamar na wadanda suke so su kaura zuwa wata kasa.

Ka Guji Tarayyar Banza a Wadannan Kwanaki na Karshe

Ban da mutanen da kake tarayya da su, wasu abubuwan da kake yi za su iya shafan halinka.

Mene ne Za Mu Iya Koya Daga Yuwanna?

Wadanne matakai ne ta dauka don ta zama almajirin Yesu?

FROM OUR ARCHIVES

“Jehobah Ya Kawo Ku Faransa don Ku Koyi Gaskiya”

Yarjejeniyar shige da fice da Faransa da Polan suka yi a shekara ta 1919 ta haifar da sakamako da ba a zata ba.