Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2015

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Kasar Rasha

Ka karanta yadda ma’aurata da marasa aure suka kaura zuwa Rasha don su yi hidima a wurin da ake bukatar masu wa’azi. Sun dogara ga Jehobah sosai!

Ka Yi Aiki don Kyautata Yanayin Salama da Muke Mora

Shin yanayi na salama da bayin Allah suke mora ɗaya ne da haikali na alama? Wane ‘faradise’ ne Bulus ya gani a ‘sama ta uku’?

Ka Ci gaba da Bauta wa Jehobah a “Miyagun Kwanaki”

Ta yaya za ka iya kasancewa da bangaskiya da kuma ƙwazo a hidimar Jehobah? Ka yi la’akari da bayin Allah na dā da suka bauta masa da farin ciki.

“Fansarku Ta Kusa”!

Wane sako ne za a sanar bayan an soma kunci mai girma? Mene ne zai faru da shafaffu a lokacin?

Yana da Muhimmanci a San da Aikinka Ne?

Misalin Bezalel da Oholiab zai taimaka mana mu gane cewa Jehobah yana ganin aikin da muke yi, ko da ba wanda yake gani.

Ka Ci gaba da Kasancewa da Aminci ga Mulkin Allah

Ta yaya Kiristoci za su horar da kansu don su kasance da aminci ga Jehobah da kuma Mulkinsa?

Wannan Wurin Ne Muke Bauta

Ta yaya ya kamata mu kula da wuraren bauta ta gaskiya? Ta yaya ake samun kudin gina da kuma kula da Majami’un Mulki?

Ka Sani?

An ambata a cikin Littafi Mai Tsarki cewa akwai daji a wasu wurare a Kasar Alkawari. Idan aka yi la’akari da yanayin kasar a yau, za a iya ce ta kasance da daji a dā kuwa?