Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuni 2015

Kristi Shi Ne Ikon Allah

Mu’ujizan Yesu sun amfani mutanen Isra’ila na dā, kuma suna nuna mana abin da zai yi wa ’yan Adam a nan gaba.

Ya So Mutane

Mene ne yadda Yesu ya yi mu’ujizai ya nuna game da yadda yake ji?

Za Mu Iya Kasancewa da Dabi’a Mai Kyau

Littafi Mai Tsarki ya ambaci abubuwa guda 3 da za su taimaka mana mu guje wa tunanin banza.

“Tun da Kingsley Ya Yi, Ni Ma Zan Iya!”

Kingsley daga Siri Lanka, ya sha kan wasu kalubale don ya yi karatun Littafi Mai Tsarki a cikin wasu ’yan mintuna.

Kana Rayuwa Bisa Addu’ar Misali Kuwa?—Sashe na I

Me ya sa Yesu ya soma addu’a da “Ubanmu” a maimakon “Ubana”?

Kana Rayuwa Bisa Addu’ar Misali Kuwa?—Sashe na II

Sa’ad da muka roki Allah ya ba mu abincinmu na yau, muna rokon abinci da abubuwan da za su karfafa dangantakarmu da Jehobah.

Kana Bukatar Jimiri

Wasu tanadodi hudu daga wurin Jehobah za su taimaka mana mu jure matsaloli ko kuma mawuyacin yanayi.

Ka Tuna?

Ka karanta talifofin da suka fito a mujallun Hasumiyar Tsaro na kwanan baya? Ka gwada ka gani ko za ka iya tunawa.