Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Afrilu 2015

Dattawa, Mene ne Ra’ayinku Game da Horar da Wasu?

Ka koyi abubuwa bakwai daga dattawan da suka yi nasara a horar da wasu.

Yadda Dattawa Suke Horar da Wasu don Su Kware

Dattawa za su amfana idan yi koyi da Yesu a yadda suke horarwa kuma ’yan’uwa maza da ake horarwa za su iya yin koyi da Elisha.

TARIHI

Albarka a Lokacin Zaman Lafiya da Lokacin Wahala

Labarin Trophim Nsomba, wani dan’uwa da ya jure tsanantawa a kasar Malawi saboda imaninsa, zai sa ka kara kasancewa da aminci.

Ka Kulla Dangantaka ta Kud da Kud da Jehobah Kuwa?

Sadarwa tana inganta abota. Ta yaya sadarwa za ta inganta dangantakarka da Allah?

Ka Dogara ga Jehobah a Koyaushe!

Za ka iya yin nasara a kulla dangantaka da Allah ko da kana fuskantar yanayi mai wuya sosai.

Me Ya Sa Yankan Zumunci Tsari Ne Mai Kyau?

Me ya sa abin da yake sa bakin ciki yana da amfani ga kowa?

Idan Aka Sare Bishiya Tana Iya Sake Tohuwa Kuwa?

Amsar za ta shafi begen da kake da shi.