Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Mayu 2017

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3-30 ga Yuli, 2017.

Ku Taimaka wa “Baki” Su Bauta wa Jehobah da Farin Ciki

Ta yaya za ka yi ma ’yan gudun hijira da ba su san game da Jehobah ba wa’azi?

Yadda Za Mu Taimaka wa Yaran “Baki”

Idan kai iyaye ne, ta yaya za ka taimaka wa yaranka sosai don su koya game da Jehobah? Ta yaya ’yan’uwa za su taimaka?

LIFE STORY

Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne

Ko da yake Walter Markin kurma ne, ya yi rayuwa mai ma’ana a hidimarsa ga Jehobah.

Kada Ku Bar Kaunar da Kuke wa Juna ta yi Sanyi

Wasu Kiristoci a karni sun bar kaunarsu ta fari. Mene ne zai taimaka mana mu rika kaunar Jehobah sosai?

“Kana Kaunata Fiye da Wadannan?”

Yesu ya koya wa Bitrus darasi game da kafa abubuwan da suka fi muhimmanci a rayuwa. Shin za mu iya yin amfani da wannan darasin a yau?

Yadda Gayus Ya Taimaka wa ’Yan’uwansa

Wane ne Gayus, kuma me ya sa muke bukatar mu yi koyi da shi?

Sun Yi Farin Cikin Saukaka Rayuwarsu

Me ya motsa wata iyali ta saukaka rayuwarta? Ta yaya suka yi hakan? Me ya sa shawarar da suka tsai da ta sa su farin ciki?

FROM OUR ARCHIVES

“Muna Kara Kwazo da Kauna Fiye da Dā”

Bayan taron da Daliban Littafi Mai Tsarki suka yi a shekara ta 1922, ta yaya suka yi amfani da shawarar su yi “shelar mulkin da Mulkinsa”?