Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO Na 5 2016 | A Ina Za Ka Iya Samun Karfafa?

Dukanmu muna bukatar karfafa daga Allah, musamman sa’ad da muke cikin yanayi mai wuya. Wadannan talifofin sun nuna yadda Allah yake karfafa mu sa’ad da muke fuskantar matsaloli da kuma kalubale.

COVER SUBJECT

Dukanmu Muna Bukatar Karfafa

Yaya za mu sami karfafa sa’ad da wani namu ya rasu ko aka sallame mu daga aiki ko aurenmu ya mutu ko kuma muna rashin lafiya?

COVER SUBJECT

Yadda Allah Yake Karfafa Mu

Abubuwa hudu da ke karfafa mutanen da ke cikin kunci.

COVER SUBJECT

Samun Karfafa a Lokacin Wahala

Yadda mutanen da ke fuskantar matsaloli suka sami taimako.

IMITATE THEIR FAITH

‘Yakin Na Jehobah Ne’

Mene ne ya taimaki Dauda ya kashe Goliyat? Wane darasi ne za mu iya koya daga labarin Dauda?

Labarin Dauda da Goliyat—Ya Faru da Gaske Kuwa?

Wasu mutane sun ce wannan labarin ba gaskiya ba ne. Shin hakan gaskiya ne?

THE BIBLE CHANGES LIVES

Dā Ni Mugu Ne da Kuma Mai Son Yin Fada

Mene ne ya taimaki wani dan Meziko mai son fada sosai ya canja salon rayuwarsa?

Mene ne Mulkin Allah?

Amsar za ta iya sa ka mamaki.

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Me Ya Sa Ya Kamata In Yi Addu’a? Allah Zai Amsa Addu’ata Kuwa?

Ko Allah zai amsa addu’arka ko babu, ya dangana gare ka ne.