Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3-30 ga Satumba, 2018.

SUN BA DA KANSU DA YARDAR RAI

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—A Myanmar

Me ya sa Shaidun Jehobah da yawa suka bar kasarsu don su yi wa’azi a Myanmar?

Wane ne Kake So Ya Amince da Kai?

Mene ne za mu iya koya daga yadda Allah yake amince da bayinsa masu aminci

Kana Zuba Ido ga Jehobah Kuwa?

Za mu iya koyan darasi mai kyau daga kuskuren da Musa ya yi.

‘Wane ne Na Jehobah?’

Muna koyi muhimmancin goyon bayan Jehobah daga labarin Kayinu, Sulemanu, Musa da kuma Haruna.

Mu Na Jehobah Ne

Ta yaya za mu gode wa Jehobah don yadda ya sa mu kulla dangantaka da shi?

Ka Rika Jin Tausayin “Dukan Mutane”

Ka yi koyi da yadda Jehobah yake nuna tausayi ta wajen lura da matsalolin da wasu suke fuskanta da kuma taimaka musu idan za ka iya.

Yadda Za Ka Sa Nazarin Littafi Mai Tsarki Ya Kara Dadi da Kuma Inganci

Za ka sami abubuwan da za su karfafa dangantarka da Jehobah.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Idan mutane biyu da ba ma’aurata ba suka kwana a gida daya su kadai ba tare da wani kwakkwarar dalili ba, shin hakan zai bukaci dattawa su kafa musu kwamitin shari’a?