Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2017

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari na 28 ga Agusta zuwa 24 ga Satumba, 2017.

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—A Turkiya

A shekara ta 2014, an yi wa’azi na musamman a kasar Turkiya. Me ya sa aka shirya wannan kamfen? Mene ne sakamakon wa’azi da aka yi?

Ka Nemi Dukiyar da Za ta Dawwama

Ta yaya za ka yi amfani da dukiya don ka karfafa dangantakarka da Allah?

“Ku Yi Kuka Tare da Masu-Kuka”

Ta yaya wanda aka masa rashi zai sami ta’aziyya? Ta yaya za ka taimaka masa?

Me Ya Sa Za Mu ‘Yabi’ Jehobah?

A cikin Zabura ta 147 an nuna mana dalilai da yawa da za su mu rika yabon Mahaliccinmu da kuma nuna godiya.

“Ya Sa Dukan Shirye-Shiryenka Su Yi Nasara”

Ya kamata matasa su tsai da abin da za su yi a rayuwarsu. Yin wannan tunanin yana da ban tsoro, amma Jehobah zai albarkaci wadanda suka nemi shawararsa.

Ka Kāre Kanka daga Karyace-Karyacen Shaidan

Shaidan ya tsara yadda zai rika yaudarar mutane. Ta yaya za ka guji wannan yaudarar?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Shin zai dace ne Kirista ya mallaki makami, kamar bindiga don ya kāre kansa daga wasu mutane?