Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Nuwamba 2017

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 25 ga Disamba 2017 zuwa 28 ga Janairu, 2018.

Ka Rika Waka da Farin Ciki!

Idan kana jin kunyar yin waka a ikilisiya, ta yaya za ka daina jin hakan kuma ka rika yin waka don yabon Jehobah?

Kana Neman Mafaka a Wurin Jehobah Kuwa?

Tsarin biranen mafaka ya koya mana abubuwa da yawa game da yadda Allah yake gafarta wa mutane.

Ka Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Nuna Adalci da Jin Kai

Ta yaya biranen mafaka suka nuna cewa Jehobah mai jin kai ne? Ta yaya suka nuna mana yadda Allah yake daukan rai? Ta yaya suka nuna cewa Jehobah mai son nuna adalci ne?

“Mai-Alheri Za Ya Sami Albarka”

Za mu iya yin amfani da lokacinmu da kuzarinmu da duk wata dukiya da muke da ita don mu tallafa wa wa’azin Mulki.

Ka Guji Tunanin Mutanen Duniya

Muna bukatar mu mai da hankali kada ra’ayin mutanen duniya su bata zuciyarmu. Ka yi la’akari da misalai guda biyar na mutanen duniya.

Kada Ka Bar Wani Abu Ya Hana Ka Samun Ladar

Bayan manzo Bulus ya tuna wa Kiristocin irin bege mai kyau da suke da shi, sai ya yi musu gargadi.

Ta Yaya Za Ka Saba da Sabuwar Ikilisiyar da Ka Je?

Watakila za ka rika jin tsoro idan ka kaura zuwa wata ikilisiya. Mene ne zai taimaka maka ka saba da ikilisiyar? Mene ne za ka yi don kada sabawar ya yi maka wuya sosai?