Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Nuwamba 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 26 ga Disamba, 2016 zuwa 29 ga Janairu, 2017.

Wata Kalma da Take Ratsa Zuciya!

Wace kalma ce da ta ratsa zuciya Yesu ya yi amfani da ita?

Ku Rika Karfafa Juna

:Me ya sa karfafa mutane take da muhimmanci? Mene ne za mu iya koya daga yadda Jehobah da Yesu da kuma Bulus suka karfafa mutane? Kuma ta yaya za mu karfafa mutane a hanyar da ta dace?

Abin da Ke Sa Mu Bauta wa Allah Cikin Tsari

Jehobah shi ne Allah mai tsari da babu kamarsa. Shin bai kamata bayinsa su ma su kasance da tsari ba?

Kana Daraja Kalmar Allah?

Mutanen Allah suna samun sakamako mai kyau sa’ad da suka yi iya kokarinsu don su bi umurnin da ke cikin Kalmarsa kuma su goyi bayan kungiyarsa.

‘Aikin Kuwa da Girma’

Kana da gatan ba da gudummawa.

Sun Fito Daga Duhu

Ta yaya mutanen Allah suke cikin duhu bayan mutuwar manzanni? Ta yaya kuma a wane lokaci ne suka soma fahimtar abubuwa sosai?

Sun Daina Bin Addinin Karya

A wane lokaci ne mutanen Allah suka daina tarayya da Babila Babba gabaki daya?

“Masu Shela a Britaniya, Ku Kusance da Kwazo!”

Ba a samu karin masu shela ba a cikin shekaru goma! Mene ne ya taimaka a irin wannan yanayin?