Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Maris 2017

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1-28 ga Mayu, 2017.

LIFE STORY

Yadda Na Amfana Daga Yin Tarayya da Masu Hikima

A shekaru da yawa da ya yi yana hidima ta cikakken lokaci, William Samuelson ya yi hidima da ya fuskanci kalubale da kuma farin ciki.

Ka Girmama Wanda Ya Cancanci Girmamawa

Wane ne ya cancanci a daraja shi kuma me ya sa? Ta yaya za ka amfana ta wajen girmama su?

Ka Kasance da Bangaskiya Kuma Ka Tsai da Shawara Mai Kyau!

Wasu shawarwarin da ka yanke za su kawo sakamakon da za su canja rayuwarka. Mene ne zai taimaka maka ka tsai da shawarar da ta dace?

Ka Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarka!

Asa, Jehoshaphat, Hezekiya, da Josiah, sarakunan Yahudiya sun yi kuskure. Duk da haka, Allah ya ce sun bauta masa da dukan zuciyarsu. Me ya sa?

Kana Amfani da Abubuwan da Aka Rubuta Kuwa?

Za ka iya koyan darussa daga kura-kuran wasu, har da wadanda suke cikin Littafi Mai Tsarki.

Ka Zama Abokin Kirki a Lokacin Matsala

A wasu lokuta abokinka yana iya bukatar ya sake kulla dangantakarsa da Jehobah. Ta yaya za ka taimaka masa?

Sunan Wani da ya Bayyana a Littafi Mai Tsarki a Tulu na Dā

A shekara ta 2012 an tono wani tulun da ya farfashe da ya yi shekaru 3,000 kuma hakan ya sa masana sun soma bincike. Me ya sa tulun yake da tamani?