Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Maris 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 2 zuwa 29 ga Mayu, 2016.

Za Ka Iya Taimaka wa ‘Yan’uwa a Ikilisiyarku?

Za ka iya yin hidima a ikilisiyarmu kamar mai wa’azi a kasar waje?

Yara da Matasa, Kun Yi Shirin Yin Baftisma Kuwa?

Wasu tambayoyi uku za su taimaka maka ka yanke sharawa.

Yara da Matasa, Ta Yaya Za Ku Yi Shirin Yin Baftisma?

Idan ba ka tabbata cewa ka shirya ba fa? Ko kuma kana so ka yi baftisma amma iyayenka sun ce ka jira sai wani lokaci fa?

Ta Yaya Za Ka Iya Kyautata Hadin Kai da Muke Mora?

Wani wahayi da aka rubuta a babi na 9 na Ru’ya ta Yohanna ya nuna cewa yana da muhimmanci mu kasance da hadin kai.

Jehobah Yana Ja-gorar Mutanensa Zuwa ga Rai na Har Abada

Ta yaya za mu nuna cewa muna bidan ja-gora daga wurin Jehobah?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

A wane lokaci ne mutanen Allah suka zama bayi ko fursunoni na Babila Babba? Shaidan ya jarabci Yesu a haikali na zahiri ne, ko kuma a wahayi?