Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

HASUMIYAR TSARO (TA NAZARI) Afrilu 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 30 ga Mayu, 2016 zuwa 26 ga Yuni, 2016.

Allah Yana Albarkar Wadanda Suka Kasance da Aminci

Wane darasi ne Kiristoci suka koya daga labarin Jephthah da ‘yarsa?

‘Bari Hakuri Ya Cika Aikinsa’

Mene ne fuskantar gwaji ya kunsa? Su wane ne suka kasance da hakuri da misalinsu zai iya karfafa ka?

Me Ya Sa Ya Kamata Mu Rika Halartan Taro don Ibada?

Halartan taro yana shafanka, yana shafan wasu kuma yana shafan Jehobah. Shin ka san yadda hakan yake faruwa?

Ku Nisanta Kanku Daga Harkokin Wannan Duniyar da Babu Hadin Kai

Abubuwa hudu za su iya taimaka maka ka kasance da aminci a lokacin da ka fuskanci yanayi da ba ka zata ba game da siyasa.

LIFE STORY

Budurwai Masu Zaman Zuhudu Sun Zama ‘Yan’uwanmu

Mene ne ya sa suka bar gidan zaman zuhudu kuma suka daina bin addini Katolika?

Shin Wa’azin da Kake Yi Yana Kamar Raba Ne?

Ta yaya wa’azin da kake yi zai zama kamar raba mai sauka a hankali, mai wartsakarwa da kuma mai rayar da mutane?