Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 24 ga Oktoba zuwa Nuwamba 27, 2016.

Kada Ka Karaya

Ta yaya Jehobah yake karfafa bayinsa? Ta yaya za mu yi hakan?

Ka Ci gaba da Roƙon Jehobah Ya Albarkace Ka

Bayin Allah suna fuskantar kalubale da yawa yayin da suke yin iya kokarinsu don su sami albarkarsa. Duk da haka, suna yin nasara!

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mece ce “maganar Allah” da littafin Ibraniyawa 4:12 ta ce tana da rai da kuma karfin aiki?

Ya Kāre Imaninsa a Gaban Manyan Sarakuna

Za mu iya koyan darasi daga yadda manzo Bulus ya bi da tsarin shari’a na zamaninsa.

Tufafinka Suna Daukaka Allah Kuwa?

Ka’idodin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka mana.

Kana Bin Ja-gorar Jehobah a Yau Kuwa?

Shaidu da ke kasar Poland da Fiji sun tsai da shawarwari masu kyau.

Matasa, Ku Karfafa Bangaskiyarku

Ana matsa muku ku yi imani da abin da mutane suka yi imani da shi kamar koyarwar juyin halitta maimakon gaskatawa cewa akwai Allah? Idan haka ne, wadannan bayyanan za su taimaka muku.

Iyaye, Ku Taimaka wa Yaranku Su Kasance da Bangaskiya

A wasu lokatai, kuna jin cewa ba za ku iya koyar da yaranku ba? Matakai hudu za su iya taimaka muku ku yi nasara.