Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Hasumiyar Tsaro (Ta Nazari)  |  Disamba 2017

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2017

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2017

Kwanan watan da talifin ya fito

AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU

 • Jehobah “ba za ya bari a yi muku jarraba wadda ta fi ƙarfinku ba” (1 Kor. 10:13), Fabrairu

 • Me ya sa abin da Matta da Luka suka rubuta game da rayuwar Yesu ya bambanta? Agusta

 • Shin waɗanda Almasihu ya fito daga zuriyarsu a Isra’ila ta dā ’yan fari ne kawai? Disamba

 • Shin ya dace Kirista ya mallaki makamai kamar bindiga don ya tsare kansa daga wasu mutane? Yuli

 • Shin ya dace ne Kiristoci su yi amfani da maganin hana ɗaukar ciki da ake kira IUD? Disamba

JEHOBAH

 • Wa ke Jawo Wahala? Na 1

 • Za Ka Karɓi Kyauta Mafi Daraja Daga Allah? Na 2

LITTAFI MAI TSARKI

 • Elias Hutter Mai Littattafan Ibrananci, Na 4

 • Me Ya Sa Akwai Juyi Dabam-dabam? Na 6

 • Rashin Fahimta Game da, Na 1

 • Wani Ƙarin Tabbaci (Tattenai ya wanzu), Na 3

 • Yadda Za Ka Ji Daɗin Karanta Littafi Mai Tsarki, Na 1

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWA

 • A Dā, Ban Yi Imani da Wanzuwar Allah Ba (A. Golec), Na 5

 • A Dā Ina Tsoron Mutuwa! (Y. Quarrie), Na 1

 • Ina Son Ƙwallon Baseball Fiye da Kome! (S. Hamilton), Na 3

RAYUWA TA KIRISTA

 • Abokin Kirki a Lokacin Matsala, Maris

 • Albarkar Bayarwa, Na 2

 • Ka Kāre Kanka Daga Ƙaryace-Ƙaryace, Yuli

 • Ƙauna​—Hali ne Mai Muhimmanci, Agusta

 • Shin Sasanta Rigima Zai Sa Ku Yi Zaman Lafiya? Yuni

 • Wajibi Ne Limaman Kiristoci Su Ƙi Yin Aure? Na 2

 • Ya Kamata Kiristoci Su Yi Bikin Kirsimati Ne? Na 6

 • Yaya Kake Ɗaukan Kurakurai? Na 6

SHAIDUN JEHOBAH

 • “Ba Abin da Zai Iya Hana Mu Yin Wa’azi” (Ostareliya), Fabrairu

 • Ka Saba da Sabuwar Ikilisiyar da Ka Je, Nuwamba

 • “Mai-Alheri Za Ya Sami Albarka” (gudummawa), Nuwamba

 • “Muna Ƙara Ƙwazo da Ƙauna Fiye da Dā” (taron yanki 1922), Mayu

 • Sakamako Mai Kyau don Nuna Alheri, Oktoba

 • Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Turkiya, Yuli

 • Sun Ba da Kansu da Yardar Rai (‘Yan’uwa mata marasa aure), Janairu

 • Sun Yi Farin Cikin Sauƙaƙa Rayuwarsu, Mayu

 • “Yaushe Za Mu Yi Wani Babban Taro Kuma?” (Meziko), Agusta

TALIFOFIN NAZARI

 • Darussan da Za Ka Koya Daga Wahayin Zakariya, Oktoba

 • Fansa “Cikakkiyar Kyauta” Ce Daga Jehobah, Fabrairu

 • Gaskiya Ba ta Kawo ‘Salama, Amma Takobi,’ Oktoba

 • “Ina da Bege ga Allah,” Disamba

 • Iyaye Ku Taimaka wa Yaranku Su Zama Masu ‘Hikima’ Don Samun Ceto, Disamba

 • Jehobah Yana Ja-gorar Mutanensa, Fabrairu

 • Jehobah Yana Ƙarfafa Mu Sa’ad da Muke Cikin Matsala, Yuni

 • Jehobah Zai Cika Nufinsa! Fabrairu

 • Kana Amfani da Abubuwan da Aka Rubuta Kuwa? Maris

 • Kalmar Allah Tana da Iko, Satumba

 • Ka Bauta wa Jehobah da Dukan Zuciyarka! Maris

 • ‘Ka Biya Abin da Ka Yi Wa’adi’ ko Alkawarinsa, Afrilu

 • “Ka Danƙa ma Mutane Masu-Aminci,” Janairu

 • Ka Dogara ga Jehobah Kuma Ka Yi Alheri, Janairu

 • Ka Ɗauki Sabon Hali kuma Ka Ci gaba da Hakan, Agusta

 • Ka Goyi Bayan Sarautar Jehobah! Yuni

 • Ka Guji Tunanin Mutanen Duniya, Nuwamba

 • Ka Girmama Wanda Ya Cancanci Girmamawa, Maris

 • Ka Kasance da Bangaskiya Kuma Ka Tsai da Shawara Mai Kyau! Maris

 • Kada Ka Bar Wani Abu Ya Hana Ka Samun Ladar, Nuwamba

 • Kada Ku Bar Ƙaunar da Kuke wa Juna ta yi Sanyi, Mayu

 • Kana da Ra’ayin Jehobah Game da Yin Adalci? Afrilu

 • “Kana Ƙaunata Fiye da Waɗannan?” Mayu

 • Ka Ƙwallafa Ranka ga Al’amuran Ibada, Yuni

 • Ka Mai da Hankali ga Batun da Ya Fi Muhimmanci, Yuni

 • Kana Neman Mafaka a Wurin Jehobah Kuwa? Nuwamba

 • Kana Shirye Ka Jira Jehobah da Haƙuri? Agusta

 • Ka Nemi Dukiyar da Za ta Dawwama, Yuli

 • Ka Riƙa Kame Kanka, Satumba

 • Ka Riƙa Waƙa da Farin Ciki! Nuwamba

 • Karusa da Kambi Suna Kāre Ka, Oktoba

 • Ka Yi Amfani da ’Yancinka a Hanyar da ta Dace, Janairu

 • Ka Yi Koyi da Halin Jehobah na Nuna Tausayi, Satumba

 • Ka Yi Koyi da Yadda Jehobah Yake Nuna Adalci da Jin Ƙai, Nuwamba

 • “Ka Yi Ƙarfin Hali . . . Ka Kama Aikin,” Satumba

 • Ku Taimaka wa “Baƙi” Su Bauta wa Jehobah da Farin Ciki, Mayu

 • “Ku Yi Kuka Tare da Masu-Kuka,” Yuli

 • “Maganar Ubangiji Za ta Tsaya Har Abada,” Satumba

 • “Mai-Shari’an Dukan Duniya” Yana Yin Abin da Ya Dace a Kowane Lokaci, Afrilu

 • Matasa “Ku Yi Aikin Cetonku,” Disamba

 • Mene ne Mulkin Allah Zai Kawar? Afrilu

 • Me Ya Sa Za Mu ‘Yabi’ Jehobah? Yuli

 • “Mu Yi Ƙauna . . . da Aiki da Gaskiya Kuma,” Oktoba

 • “Na Sani Za Ya Tashi,” Disamba

 • Salama ta Allah ta Fi Ganewar Ɗan Adam, Agusta

 • Shin Kasancewa da Tawali’u Tsohon Yayi Ne? Janairu

 • Su Wa Suke Yi wa Mutanen Allah Ja-gora a Yau? Fabrairu

 • Ta Yaya Ba da Kai Yake Sa a Yabi Jehobah? Afrilu

 • “Ya Sa Dukan Shirye-Shiryenka Su Yi Nasara,” Yuli

 • Yadda Za Mu Taimaka wa Yaran “Baƙi” Mayu

 • Yadda Za Mu Kawar da Halin Banza, Agusta

 • Za Ka Iya Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Kake Fuskantar Jaraba, Janairu

TARIHI

 • Allah Ya Yi Mana Alheri Sosai (D. Guest), Fabrairu

 • Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne (W. Markin), Mayu

 • Na Ƙuduri Aniyar Zama Sojan Kristi (D. Psarras), Afrilu

 • Na Sadaukar da Kome don Hidimar Ubangiji (F. Fajardo), Disamba

 • Na Sami Albarka a Yin Aiki da Mutanen da Suka Manyanta (D. Sinclair), Satumba

 • Na Sami Albarka Sosai don Na Jimre da Tsanantawa (P. Sivulsky), Agusta

 • Yadda Na Amfana Daga Yin Tarayya da Masu Hikima (W. Samuelson), Maris

 • Za Mu Sami Albarka Idan Muka Yi Abin da Jehobah Yake So (O. Matthews), Oktoba

WASU

 • Alhini, Na 4

 • Aljanna a Duniya​—Gaskiya Ce ko Ƙage? Na 4

 • Allah Ya Kira Ta Sarauniya (Saratu), Na 5

 • Baƙi na Ibrananci, Na 4

 • Game da Rai da Mutuwa, Na 4

 • “Ke Kyakkyawar Mace Ce” (Saratu), Na 3

 • Kyauta Mafi Tamani, Na 6

 • Mahaya Huɗun, Na 3

 • “Mai-Albarka Ce Hikimarki” (Abigail), Yuni

 • Mala’iku Suna Wanzuwa Kuwa? Na 5

 • Me Ya Sa Yesu Ya Hana Yin Rantsuwa? Oktoba

 • Mene ne Armageddon? Na 6

 • Rashin Adalci a Duniya, Na 3

 • Rashin Lafiya Mai Tsanani, Na 4

 • Rayuwa a “Kwanaki na Ƙarshe”? Na 2

 • Samun ’Yanci Daga Bauta, Na 2

 • Shawarar Bulus Cewa a Ɗan Jinkirta Tashi (A. M. 27), Na 5

 • Shin Kana Ƙin Mutane Don Yadda Suke? Yuni

 • Suna a Tulu na Dā, Maris

 • Ta yaya ake ɗaukan wuta a zamanin dā? Janairu

 • Wahala, Na 1

 • Yadda Gayus Ya Taimaka wa ’Yan’uwansa, Mayu

 • “Ya Faranta wa Allah Rai” (Anuhu), Na 1

 • ’Yan Kasuwa da Suke Sayar da Dabbobi “Mafasa” Ne? Yuni

 • Yusufu Ɗan Arimathiya, Oktoba

 • Zaman Lafiya a Duniya, Na 5

YESU KRISTI

 • Kwatanci Game da “Karnuka” Zagi Ne? Na 5

 • Yaya Ainihin Kamanin Yesu Yake? Na 6