Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017

Asabar

Asabar

Bari Begen da Kuke da Shi Ya “Sa Ku Farin Ciki, Ku Jure wa Wahala”​—ROMAWA 12:12, LMT

DA SAFE

 • 8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

 • 8:30 Waƙa ta 44 da Addu’a

 • 8:40 JERIN JAWABAI: Yadda Jehobah Yake Ba da Ƙarfafawa da Jimrewa ga . . .

  • Marasa Ƙarfi da Masu Raunanar Zukata (Romawa 15:4, 5; 1 Tasalonikawa 5:14; 1 Bitrus 5:7-10)

  • Waɗanda Suke Cikin Talauci (1 Timotawus 6:18)

  • “Marayu” (Zabura 82:3)

  • Waɗanda Suka Tsufa (Levitikus 19:32)

 • 9:50 Waƙa ta 138 da Sanarwa

 • 10:00 JERIN JAWABAI: Ku Gina Gidan da Zai Dawwama

  • “Ku Haƙura da Abin da Kuke da Shi” (Ibraniyawa 13:5; Zabura 127:1, 2)

  • Ku Kiyaye Yaranku Daga “Abin da Ke Mugu” (Romawa 16:19; Zabura 127:3)

  • Ku Koya wa Yaranku ‘Hanyar da Za Su Bi’ (Misalai 22:3, 6; Zabura 127:4, 5)

 • 10:45 BAFTISMA: Kar Ku Yarda Wani Abu Ya Tsoratar da Ku! (1 Bitrus 3:6, 12, 14)

 • 11:15 Waƙa ta 79 da Shaƙatawa

 DA RANA

 • 12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman

 • 12:45 Waƙa ta 126

 • 12:50 JERIN JAWABAI: Ku Bi Misalin “Waɗanda Suka Jimre”

  • Yusufu (Farawa 37:23-28; 39:17-20; Yaƙub 5:11)

  • Ayuba (Ayuba 10:12; 30:9, 10)

  • ’Yar Jephthah (Alƙalawa 11:36-40)

  • Irmiya (Irmiya 1:​8, 9)

 • 1:35 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu​—Sashe na 2 (Luka 17:28-33)

 • 2:05 Waƙa ta 111 da Sanarwa

 • 2:15 JERIN JAWABAI: Ku Koyi Jimiri Daga Halittun Allah

  • Raƙumi (Yahuda 20)

  • Bishiyoyin da Ake Kira Alpine Trees (Kolosiyawa 2:6, 7; 1 Bitrus 5:9, 10)

  • Malam-Buɗe-Littafi (2 Korintiyawa 4:16)

  • Tsuntsun da Ake Kira Arctic Tern (1 Korintiyawa 13:7)

  • Kekuwa (Ibraniyawa 10:39)

  • Bishiyoyin Maje (Afisawa 6:13)

 • 3:15 Yara, Yadda Kuke Jimrewa Yana Sa Jehobah Farin ciki! (Misalai 27:11)

 • 3:50 Waƙa ta 135 da Addu’ar Rufewa