Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2018​—Mai Kula da Da’ira

Ka duba abubuwan da aka tsara don wannan taron da’irar da mai kula da da’ira zai ba da jawabai uku.

Kar Ka Gaji da Yin Nagarta!

Me ya sa yake da wuya mu yi nagarta, amma me zai taimake mana?

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a ba da amsoshin wadannan tambayoyin a taron.