Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

“Ku Tsare Kanku Cikin Kaunar Allah”

Wannan littafin zai taimaka maka ka ci gaba da bin ka’idodin Littafi Mai Tsarki a rayuwarka, ta hakan za ka tsare kanka cikin kaunar Allah.

Wasika Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah

Hukmar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah suna karfafa bayin Jehobah da su yi koyi da Yesu wanda kasance a cikin kaunar Ubansa.

BABI NA 1

“Kaunar Allah Ke Nan”

Littafi Mai Tsarki ya bayana yadda za mu nuna cewa muna kauna Allah.

BABI NA 2

Ta Yaya Za Ka Kasance da Lamiri Mai Kyau

Shin zai yiwu mu kasance da lamiri marar tsabta a gaban Allah amma kuma lamarin ba ta damunun ba?

BABI NA 3

Ka Kaunaci Wadanda Allah Yake Kauna

Jehobah yana zaban abokansa, mu ma ya kamata mu zabi abokanmu.

BABI NA 4

Me Ya Sa Za a Girmama Hukuma?

Littafi Mai Tsarki ya nuna mana wurare guda uku da Jehobah ya ce mu rika girmama mutane da suke da iko.

BABI NA 5

Yadda Za Mu Ware Kanmu Daga Duniya

Littafi Mai Tsarki ya nuna hanyoyi guda biyar da wajibi ne mu ware kanmu daga duniya.

BABI NA 6

Yadda Za a Zabi Nishadi Mai Kyau

Tambayoyi uku da za su iya taimaka maka ka yi zabi mai kyau.

BABI NA 7

Rai Yana da Muhimmanci a Gare Ka Kamar Yadda Yake ga Allah?

Shin mutum zai iya aikata wani laifi ban da kashe mutum?

BABI NA 8

Allah Yana Kaunar Mutane Masu Tsabta

Littafi Mai Tsarki zai taimaka mana mu guji yin abubuwan da za su sa mu kasance marar tsabta a gaban Allah.

BABI NA 9

“Ku Guje ma Fasikanci!”

A kowace shekara, ’yan’uwa da yawa ne suke yin lalata. Ta yaya ne za mu iya guji fada wa irin wannan jarrabar?

BABI NA 10

Aure, Kyauta ne Daga Allah Mai Kauna

Wane irin shiri ne za ka yi don aurenka ya yi nasara? Idan ka riga ka yi aure, me za ka yi don aurenka ya dade sosai?

BABI NA 11

“Aure Shi Zama Abin Darajantuwa”

Ga tambayoyi guda shida da za ka yi wa kanka da za su taimaka maka ka kyautata aurenka.

BABI NA 12

Ku Fadi “Abin da ke Mai Kyau Garin Ginawa”

Magana zai iya karfafa mutum ko kuma ya sa mutum ya yi sanyin gwiwa. Ka koya yadda za ka yi amfani da baiwar yin magana a hanyar da ta dace.

BABI NA 13

Bukukuwan da Allah ba ya So

Wasu bukukuwan da ake yi kamar suna faranta wa Allah rai, amma Allah ba ya so sam.

BABI NA 14

Ka Kasance Mai Gaskiya Cikin Dukan Abu

Kafin ka zama mai gaskiya, akwai matakin da kake bukatar ka dauka.

BABI NA 15

Ka Ji Dadi Cikin Dukan Aikinka

Amsoshin tambayoyi biyar nan za su taimaka maka ka san ko za ka yi wani aiki ko a’a.

BABI NA 16

Ka Yi Tsayayya da Shaidan da Kissoshinsa

Ko da yake mun san cewa Shaidan yana da iko, ba ma son mu rika tunaninsa. Me ya sa?

BABI NA 17

“Gina Kanku Bisa Bangaskiyarku Maficin Tsarki”

Matakai uku da za su taimaka maka ka sa bangaskiyarka ya yi karfi don ka ci gaba da kasance cikin kaunar Allah.

RATAYE

Yadda Za a Bi da Wanda Aka Yi wa Yankan Zumunci

Dole ne mu guji yin tarayya da wanda aka yi masa yankan zumunci?

RATAYE

A Wane Lokaci Ne Ya Kamata a Rufe Kai, Kuma Me Ya Sa?

Littafi Mai Tsarki ya ba da dalilai guda uku da za su iya taimaka maka ka samu amsoshin tambayoyin.

RATAYE

Sara wa Tuta, Kada Kuri’a, da kuma Hidima ta Farar Hula

Wane ka’idar Littafi Mai Tsarki ne zai taimaka maka ka kasance da lamiri mai tsabta a kan wannan batun?

RATAYE

Abubuwan da Suka Zama Jini da Kuma Hanyoyin Fida

Idan muka dauki wasu kananan mataki, za mu iya yin jinya da ta dace.

RATAYE

Yi Nasara Bisa Tsaranci

Ta yaya za ka iya daina wannan halin?

RATAYE

Ra’ayin Littafi Mai Tsarki Game da Kisan Aure da Kuma Rabuwa

Bisa abin da Littafi Mai Tsarki ya fada, wane irin yanayi ne zai sa mutum da kashe aure ya sake yin aure?

RATAYE

Sasanta Matsala Tsakanin ’Yan Kasuwa

Shin Kirista zai kai karar dan’uwansa a kotu?