A cikin dukan halaye da Jehovah yake da su, kauna ta fi. Kuma ita ta fi kyau. Yayin da muka bincike wannan hali mai kyau, za mu fahimci abin da ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce, “Allah kauna ne.” —1 Yohanna 4:8.