Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ka Komo ga Jehobah

Ka taba bauta wa Jehobah? Makiyayinmu mai kauna yana bidan tunkiyarsa da ta bata, kuma yana gayyatarka ka komo gare shi.

Wasika Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah

Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ce ta rubuta wannan wasika ga wadanda suka daina tarayya da ikilisiya.

SASHE NA 1

Zan Nemo Wanda Ya Bata

Shin Jehobah yana ganin wanda ya daina tarayya da mutanensa kamar wanda ya yi nisa da ba zai ji kira ba?

SASHE NA 2

Alhini—Muna Fuskantar Takura a Kowane Bangare

Idan kana bakin ciki don ba ka iya bauta wa Jehobah kamar yadda ka yi a dā ba, ga wata shawara mai sauki da za ta taimake ka ka amfana daga ikon Allah.

SASHE NA 3

Bacin Rai—Sa’ad da Wani Ya Bata Mana Rai

Ka’idodin Littafi Mai Tsarki guda uku za su taimaka maka ka jimre sa’ad da kake gani cewa wani dan’uwa ya bata maka rai.

SASHE NA 4

Alhakin Laifi—“Ka Tsarkake Ni Daga Zunubina”

Ta yaya za ka samu lamiri mai kyau?

SASHE NA 5

Ku Komo “Wurin Makiyayi da Mai tsaron Rayukanku”

Idan ina son in komo wurin Jehobah, ta yaya zan soma? ‘Yan’uwa za su marabce ni kuwa?

Kammalawa

Ka taba tunanin irin farin ciki da ka yi a lokacin da kake tarayya da mutanen Jehobah?