Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Yadda Iyalinku Za Ta Zauna Lafiya

Ta wajen bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki, za ku ji daɗin aurenku kuma iyalinku za ta zauna lafiya.

Gabatarwa

Za ka iya jin dadin aurenka da kuma iyalinka ta wajen bin ka’idodin Littafi Mai Tsarki da ke cikin kasidar nan.

SASHE NA 1

Ku Nemi Taimakon Allah don Ku Ji Daɗin Aurenku

Yi wa kanku tambayoyi biyu zai iya taimaka muku ku kyautata aurenku.

SASHE NA 2

Kada Ku Ci Amanar Juna

Ban da zina, akwai wata hanyar cin amana kuma a aure?

SASHE NA 3

Yadda Za Ku Warware Matsaloli

Hanyar da kuka bi da matsaloli za ta iya sa aurenku ya yi daɗi ko kuma ya yi ɗaci.

SASHE NA 4

Ku Kashe Kuɗi a Hanyar da Ta Dace

Ta yaya faɗin gaskiya da kuma yarda da juna suke taimakawa a aure?

SASHE NA 5

Yadda Za Ku Zauna Lafiya da Danginku

Yana yiwuwa ku yi wa iyayenku ladabi ba tare da dagula aurenku ba.

SASHE NA 6

Yadda Haihuwa Take Shafan Aure

Shin haihuwa za ta iya ƙarfafa dangantakarku?

SASHE NA 7

Yadda Za Ku Koyar da ’Ya’yanku

Horo ya ƙunshi ba da doka da yin bulala, amma ba shi ke nan ba.

SASHE NA 8

Sa’ad da Bala’i Ya Auku

Ku nemi taimaiko.

SASHE NA 9

Ku Bauta wa Jehobah a Matsayin Iyali

Ta yaya za ku daɗa jin daɗin ibada ta iyali?